Tehran (IQNA) A yayin da aka gano gawarwakin wasu Musulman kasar biyu a jihar Haryana, jama'a sun nuna fushinsu ga gwamnatin Indiya saboda nuna halin ko in kula da kai hare-hare kan musulmi tsiraru na kasar.
Lambar Labari: 3488685 Ranar Watsawa : 2023/02/19
Tehran (IQNA) Ministan harkokin cikin gida na Turkiyya ya sanar da cewa: An kama wasu matasa biyu, wadanda fitar da bidiyonsu na cin mutuncin kur'ani da kona shi ya haifar da fushin jama'a.
Lambar Labari: 3487957 Ranar Watsawa : 2022/10/04
Me Kur’ani Ke Cewa (23)
Daya daga cikin muhimman halaye na muminai da aka ambata a cikin Alkur'ani shi ne hana fushi da yin afuwa da kyautatawa ga wanda ke da alaka da juna sau uku a jere.
Lambar Labari: 3487623 Ranar Watsawa : 2022/08/01
Tehran (IQNA) sakamakon barazanar da Trump ya yi kan cewa ya bayar da umarni da a tarwatsa jiragen ruwa idan sun kusanci jiragen ruwan Amurka, Iran ta kirayi jakadan Switzerland a Tehran.
Lambar Labari: 3484738 Ranar Watsawa : 2020/04/23